Thursday, 8 December 2016

SON ZUCIYA 22_23

*SON ZUCIYA*

                22    

Tabishi d'akinshi ahankali ta bud'e k'ofa adaidai lokacin da yake ciri rigarshi yayi sauri ya d'ago kai ya dubeta ya daka mata tsawa yace " meyakawuki d'akina?  "tace "yaya dama!! " dama me? "dama naga ko abinci bakaci bane.
"Yayi murmushin takaici  yace " kausar kenan duk wannan bazata kaikiba abinda nayi niya bazan fasaba kuma abincinki bazan ciba zanji wajen Wanda ke sona kamar yanda kema kina zuwa wajen naki masoyin..
"Yaya What  do you mean?

"Yes ina gaya maki abinda nagani ne koh karya nayimaki?
"yaya Wallahi bahaka bane " hakane mana kausar har kina da bakin magana Wallahi kausar kin bani kunya.
"Yaya!!
"Stop keep quiet kausat yanzu dai get out of my room...

        *SON ZUCIYA*

                23      

Yaya I'm very sorry Wallahi Yaya yanzu nayi... " kausar nace maki bana son jin komai daga gariki, ki fitaman daga d'aki.
" yana rufe baki Yajuya yashiga  toilet dan in wanka,
Da gudu tabar d'akin tana kuka d'akinta ta nufa kan gado ta fad'a tana kuka mai cin rai tana cewa "Wallahi Yaya nayi nadama  sosai kayafi man tashi tayi ta cire kayan jikinta ta shiga toilet tayi wanka sannn tayi alwala ta fito dan in sallah..

Shiko yana fitowa daga wanka sallah yayi sannan ya dauko wayarsa ya kira abokinshi watau nasir,
Sallama ya fara masa kafin ya  amsa sannan suka gaisa sunyi fira sosai kafin yace "mashi abokina ina zato maganar auren da kai man zanyi amma Matsalar d'aya ce da bansan Wanda zan auraba..

Nasir yace abokina kada kadamu kaida ga yan mata nan na sonka amma kana masu yanga..

Yace "toh amma yanzu d'aya daga cikinsu ya kamata ka dauka
" abokina wace zan dauka

"toh tsya muga yace yauwa ga wanda zaka dauka nan..

Toh jama a kuwa abokinshi zai zabimai

     08021084887


Taku fatima Mrs umar