Saturday, 15 October 2016

SON ZUCIYA 11_20

[7/17, 11:07 AM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
. 11

Jikinta yafara rawa, saboda tasan halin yayanta ba iya fushiba.

Ashe fizgar da yayima wayarta, yashiga wane novel group sabon Littafi aka turo mai suna DOLE KISONI, wanda marubuciyar nan ke rubutawa, watau MAMAN SHAKUR..

Yace " wow my dear luv ashe kina karanta novel .

nima I like reading Hausa book.
"Zuwa yayi zai zauna gefin gado tayi sauri zata tashi, ya fizgota ta fada jikinshi, yace " ina zaki wai meyasa kausar kin fiyi son zuciyar ki ne ..
"Cikin zuciyarta tak" cewa " the man is.....zata ida taga yayi saurin dubanta ashe maganarta a waje takeyinta,
Yace " humm inajinki ida maganarki kinaso kice wann mutumin ya cika surut koh?
Tace "A'a ni badakai naki ba.
"Ya girgiza kai
Yak'ara matsta jikinshi, tace "yaya wot are u doing me? "yatabe baki cikin KASAITA yace no bakomai inaso na taba matata ce. "hannunshi taga yana kukarin sawa a nononta, taga da gaske yake zai iya yi mata komai, ta ingijeshi da karfinta ta gudu,
Shiko dariya yake mata tashi yayi dn tafiya dakinshi sai da yagama komai hata sallah sannan yafito Dan sama masu abince da zasuci, kitchen yaji amma bai San abinda zai dafaba sbd bai iya girkiba gashi yunwa yake ji sosai, tashi yayi dn zuwa ya tmbyta abin mamaki sai..

Dan allah kuyi hakuri akan k'orafinku na bana typing da yauwa.

Taku fatima Mrs umar
[7/17, 12:44 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
12

Abin mamaki ahankali yake tafiya bakin kofar dakin ya bude yashiga, ahankali yana shiga chik ya tsaya saboda abinda idonshi ya gane masa, idonshi ya rufe yana budewa ahankali, yace " oh my God.
"Kausar ce daga ita sai towel wanka tafito saboda ga jikinta nan duk ruwa da alama ko sallah batayi ba,
Itama gabanta ke faduwa tana, na shiga uku ni kausar, shiko oga har yafara fita hai yacinshi saboda yarda ya ganta,
Wane kallo yake mata inda yake kallo kirjinta, saboda yanayin towel dn dake jikinta, iya cinyarta yake ahankali yaki tafiya yana shirin kara sawa wajenta,

Ta fasa ihu, tace "wayyo na shiga uku yaya please don't tell anybody my secret.
"Kausar an rude har tana fad'in kada ya tonamata asiri,
Ina ai yafita hai yacinshi sosai itako da baya da baya take har allah yabata sa'ar ta bude k'ofa da gudu tafita wane dayan daki tashiga tarufi tana kuka..

Shiko yakasa zaune ya kasa tsaye har wane jiri yakeji dakinshi ya nufa ya kwanta ya juya amma ina yatashi sbd Hajiya Babba ta hanashi zama, tashi yayi yashiga kitchen kanwa yasamu yasa a ruwa sai da ta jika sannan yasha, ina ai kaman an in gizashi yakeji idonshi yayi jajir

Wayarshi yadauko dan kiran abokinshi mai suna nasir bugo d'aya ya dauka nasir shiyafara magana, yace " ango kenn, yace "wane ango? yace" abokina pls kana kusane dan allah kazo yanzu ina gidana, yace "eh lafiya dae ko ? yace "qlau kazodae, yace "to what time is it? Yace "it is around 4 o'clock, yace "to kabani 2 awa zanzo yanzu...

To jama koh Faruq zai gayama nasir abinda ki damunshi ..

Mudaeji zuwa

Taku fatima Mrs Umar
[7/17, 1:20 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
13

Itako dakinta takoma ta rufe k'ofa, tafada kan gado tana kuka, tace " oh my God yazanyi da promise dn da na daukarma lawal yanzu ,
Wlh yaya I hate you very much wlh ka rabani da masoyina na gaskiya takara fashiwa da kuka..

Humm kausar kenn wai Lawan shine masoyinta na gaskiya..

Shiko zaune yake kan kujera ya dafe kanshi saboda abinda yakeji..

Sallama yaji anyi ya amsa ahankali kamar mara lafiya da sauri nasir ya k'araso, " abokina what is the maher?
"Humm abokina have your set
Ya koma kan kujirar da ke fiskantarsa ya zauna sannan nasir, yace " pls gaya man mike faruwa. " Faruq ya d'ago idosa ya dubeshi da idanunshi da basa budewa sosai, yace " abokina ina cikin damuwa wlh kausar zata kasheni ..

Nasir yace "INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI UN garin yaya zata kasheka Faruq?
Yace "nasir kai abokina ne ba abinda zan boyima saboda kai kana matsyin aminina ne, abokina tunda na aure kausar ba abinda yashiga tskaninmu na aurataya gashi yanzu ina cikin sha'awar kausar kosa dani yanzu har kanwa nasha amma ina abu yacitira. yace "abokina yanxu dae allura zakai man kuzanji sauki
Haka, "haka nasir yayi mai allura sannan yashiga kitchen saboda yaga alama ko abince baiciba tea yahada mai yakawo mai, ya sha ahankali..
Sai da yagama sannan yace " abokina ba abinda zakayi yanzu illa ka k'ara aure ido yazaro yace aure .. Yace yes ..

Toh jama'a ko faruq zai yarda da maganar abokinshi

Mujidae zuwa danjin yarda zata kaya

Taku fatima mrs umar
[7/17, 2:43 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
15

Yace INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI UN.
Ya allah gani garika tashi yayi Dan shiga bathroom yadaura alwala yafito yafi karfin awa daya yana sallah da yagama sallah ya zauna addu a yana cewa

Alaahumma salli alaa muham. Madin wa alaa aali Muhammadin kamaa sallaita alaa ibraaheema wa alaa aali ibraaheema innaka Hameedum majeed allaahumma baarik alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammadin kamaa baarakta alaa ibraaheema wa alaa aali ibraaheema innaka hameedum majeed..

Rabbanaa aatina fid.dunyaa hasan .atan wa fil.aakhirati hasanatan wa qinaa athaaban naar..

Sannan yashafa a fuskarsa, yace " masha allah sannan yakoma kan gado ya kwanta amma da alama ba bacce yakeba..

Itako gimbiyya kausar tana kwance yunwa yadameta tashi tayi tashiga kitchen tama rasa me zata dafa indomie ta dauka, ta dafa taci sannan takuma daki ta kwanta..

Washe gari bayan tayi sallah asuba falo ta dawo ta zauna tana jiran yafito..

SON ZUCIYA
. 16

Saiko gashi yadawo daga
Masallaci har zai wuce yaji, tace "ina kwana? " ai kasa amsawa yayi, yace " what, " cikin zuciyarsa cewa yake ko mafarki nake ne yaji, tace " inaso inji gida yayi shru cin, yace " mezakiwo? tace I what to go and visite my mum..
Yayi shru yana tunani komai yatona, yace "OK you can go amma kibari zankaiki, tace " ne gaskiya banaso, yace " ok see you letter..
Humm dade kamar ya kasheta tashi tayi ya girgiza kai, yace "allah mai iko
Tashirya tagama komai sannan deriver ya dauketa saida sukayi nesa sannan, tace "yauwa deriver ajiyini a nan amma kace mai ka kaine, yace" toh hajiya motar haya ta tsyar tace Yar aduwa yace..

Toh jama'a ko ina kausar zata

Taku fatima Mrs umar
[7/17, 6:28 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
. 17.

Ahankali suka isa unguwar Yar aduwa abin mamaki gidan lawan kausar tanufa ta kwankwasa k'ofar, baba maigadi ya bude ta get, ta gaidashi tace "baba lawan fa? yace "yana ciki, "tace" toh, " ahankali ta bude k'ofar falo tashiga bakowa a falon motsi taji a sama itama saman tahaura ahankali tabude kofar dakin cik tatsya saboda abinda idonta yagane mata ,ihu ta fasa shiko sai yanzu yadawo haiyacinsa

Lawan ne kwanci shida karuwarsa mai murja..

Lawan dae dn gidan alhji saidu ne shine babban yaronsa alhji saidu dae mutum ne mai tarin dukiya yana daga cikin masu kudin katsina wanda ya shagwaba yayansa sun tashi ba tarbiya haka lawan ya tashi Dan iska marar kunya amma kausar bata ganin hakanba sonsa ya hanata gane gaskiya..

Kausar mutuwar tsye tayi saboda abinda idonta yagane mata,
Shiko mekiwa yayi da sauri yana kiran sunanta kausar ina ai baya tayi da gudu tana fad'in I hate you very much lawan natsnika a rayuwata..
Shiko riga yasa yabiyota yana kausar pls ki tsya tayi sauri ta bude kofa.

Abin mamaki ido ta zaro, tace " wayyo nashiga uku

Humm ai bama ke shiga uku ba kausar

Taku fatima Mrs umar
[7/17, 6:36 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
18.

Abin mamaki faruq ne tsye jikin motarsa kallo yabita dashi..
Cik suka tsya itada lawan itako a tsoraci taki jikinta na rawa, tace "yaya!!!! " yayi sauri yadaka mata tswa, yace "keep quiet I don't whant to hear an y thing from you .
"Ya fizgita ya jifa mota lawan yazo da sauri zai kamata, Faruq cikin fushi ya kaimai duka ya fade kasa sume Faruq yashiga mota yaja da gudu ko ganin gansa ba yayi dan haushi..

Itako gimbiya kausar ana bayan mota sai shan kuka take tana cewa "pls Yaya am sorry wlh yaya bata ida maganaba.
Ya daka kata tswa yace " kiyi man shru da ganan kafin na fasa maki Baki..

Shiko Lawan ansha duka har da suma baba maigadi yafito ya ganshi a kasa kwance salati yayi yace " meki faruwa sannan yasamu wane ya kama mai suka shiga da shi gida.
Murja tana gane shi ta fara bala'i wai zai kashe kanshi a banza saboda wata.

Shiko oga Faruq gudu yake sai yanzu ya isa unguwarsu watau gidanshi..

Hmmmmm toh jama'a komai Faruq zaima kausar oho.

Taku fatima Mrs umar
[7/17, 6:48 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA.
19.

Hon yake da sauri baba maigadi yazo ya bude mai get da gudu yashiga da mota wanda hakan yasa baba mai gadi tsorata, yace" ko lafiya Alhaji ke wannn gudu haka, toh allah yasawaki, " ya shiga cikin dakinshi..

Faruq Yayi park dn motarsa da sauri ya bude kofa yafito yazo ya bude k'ofar baya, ya jayo kausar ihu ta fasa, " wayyo yaya dn allah kayi hkr wlh bazan karaba..

Ya rik'o Hannunta suka shiga falo yajifata kan kujira.
Ya zauna ya dafi kanshi, yace " kausar wlh kin bani kunya yanzu kausar unguwar da kika ceman zakiji kenn gidan Lawan, kausar kirasa wanda zakiyi soyayya dashi sai Lawan roff coins wanda bashi da mutonci wlh kin bani mamaki kausar..

"Yaya pls listen to me. "yace " Stop it's Kausar I will not listen to you kausar har kina da bakin magana kice na saurariki
Yanxu da ki hada jikinki da nawa gara kiji ki hada
da na wani kato, tace " yaya!!! " bata ida maganarba yace "keep quiet kar nasaki jin bakinki anan ..
Yanzu ne ba abinda zance maki saidae nace maki zan k'ara AURE ta zaro ido aure kuma Yaya? yace " insha allah..


Taku fatima Mrs umar
[7/17, 7:34 PM] MRS UMAR: SON ZUCIYA
20

Tace " yaya aure fa kaci? yace " yes zan kara aure very soon inaci baki sona toh zan auro waci kisona wada zata kulla dani kuma bazan sakekiba. "ta zaro ido, tace " yaya Dan allah ka tausayamin allah dukda banasonka bazan iya zama da kishiyaba, " tarike kafarshi tana kuka, " pls yaya. " yawani tureta ta fad'i kasa, " keeeen san allah zanyi maganinki agidan nan, kinga da farko dai bane wayarki kuma daga yau bazaki kara fitaba, d'aga gidananba kuma alkawarin da na daukar wa dad na zaki kuma makaranta nafasa babu zancin..
Ya hurama regarsa iska yayi tafiyarsa dakinshi..

Tayi kuka kamar ranta zaifita dadai taga ba sarki sai allah taja jikinta tayi dakinta, taji tayi alwala tayi sallah sannan tadawo kan gado ta kwanta tana tunanin abinda yafaru, tace " yanxu yaya Faruq zargina yake kenn toh ya allah gane karika.tana cikin wannan tunanin har bacce yayi gaba da ita....

Shiko oga Faruq dakinshi yanufa ya bude kofa ahankali yashiga yana shiga ya fad'a, kan gado jiyake kamar yayo aman zaciyarshi ya dafi kanshi yana fad'in kausar kin cucini wlh sai kingane ne Faruq ne yanzu kausar SON ZUCIYARKi har yakai haka yace oh my God tashi yayi Dan shiga toilet yayi alwala yazu yayi sallah yanakai kukanshi wajan allah yace ya allah yasa abinda yaki zargi gami da kausar bai faruba, sannan ya shafa addua yakuma kan gado ya kwanta amma fa da alama ba bacci yakeba...

SON ZUCIYA
21

WASHI GARI
Tunda safe yashirya yafita aiki..
Itako kausar tayi danasane abinda tayima Faruq tayanke hukuncin zatabashi hakuri akan abinda tayi mashi tashi tayi tashiga kitchen abinci tayi mai, mai rai da lafia ta gyara falo sannan ta gyara mai dakinshi, kujifa yau su kausar harda shiga dakin Faruq, abinda batayi sai yau, taci uwar kwalliya wow kunga kyau kuwa nikaina Mrs umar nayaba da kwalliyar..

Shiko bawan allah yagama aikin yakama hangar gidanshi yana shigowa kamshin neee yafara mai sallama yace toooh fa yabude k'ofa yashgo, kausar yagani zaune kan 2 seater allah yasan tatafi da imaninshi yayi sauri ya kauda kanshi yakama hanyar dakinshi, tayi sauri tarike jakarshi, " yaya sannu da zuwa. " wane mugun kallo da yawurga mata jiki a sanyaye taja baya..
Tace " pls Yaya I'm sorry kasaurarini yaya.
"Yadaka mata tswa yace wai ba nace kiban wajeba...

Tace " wayyo yaya nashiga uku Dan allah kayi hakuri, " yajuyo yace " ai bama kishiga uku ba sai nan gaba ranar da Amarya tazo, " yajuya yashiga dakinshi....

Wayyo kawata kausar

08021084887

Taku fatima Mrs

No comments:

Post a Comment