Monday, 20 June 2016

MATAR MUTUM 91_95

[5/2,5:00PM BY FATIMA

MATAR MUTUM

91_95

NA
MRS UMAR

Kamal ya jifata Muhabbat kan gado ta fasa k'ara,tana bashi hakuri." don Allah kayi hakuri karufa man asiri wayyo nashga uku,wayyo yaya Hameed kazo kace'ceni, zai rabani da mutumcina,"ai kamal bai tsaya yasaurarita ba yakai hannunsa zai cafko dukiyar Fulani kenn aka buga kofa da k'arfi wanda shi kansa yatsorata,sai yayi shru yana tunani ko za'a k'ara bugawa sai yaji shru,ai kam kamal yafizgi hijabinta, hohoho ai yana ciri mata hijab sai wata sha'awa tak'ara ziyartasa sha'awarsa tatashi idonsa har yasake kalla don yayi jajawur ko iya bud'esu bayayi sosai,yakara kai hannunsa wajen dukiyar Fulani Muhabbat tafasa kuka mai k'arfi jikinta sai rawa yake.tace "shkenn yau mutumcina zai zub'e yaya alkawarin da kadaukan man shkenn yanzu bazan iya aurenka bah wayyo yaya Hameed!!!!!

Wani irin bugo k'ofa akai yanda kukasan katafila, ai kam kofa ya bud'e don bala'i ai kam Muhabbat tana ganin Wanda yashgo dakin ta wani bangaje kamal da dugu tanufa wajensa ta fad'a jikinsa. Tace " wayyo yaya Hameed nashga uku zai rabani da mutumcina.

"Humm Ashe duk abin nan Hameed yaje wuce wa yaga Kamal tsye da Muhabbat yayi mamakin hakan shyasa yatsaya yaga mezai faru har saida yaga tashga motar kamal sannan yabiyosu a baya,
Hameed yayi fushi sosai ya janyi Muhabbat daga jikinsa yaje ya shak'ari kamal.yace "why did u tourch my wife.
" Hameed yakai ma Kamal wani wawan duka,kamal yadaga hannu zai karamai ,ina Hameed yakara hadashi da bango .yace kamal u make mistake by touching my wife,wallahi Kamal kabani mamaki dama halinka har yakai haka, kuma yau bazaka fita a dakin nan lafiya bah. "Hameed yayi fushi zuciyar soja tatashi Hummm kunsan soja bai had'a kowa da matarsa bah soja akan matarsa zai iya komai wallahi,
Allah sarki Muhabbat da taga yanda Hameed ke ma kamal ,ta tsorata sosai sai ta kuma bashi hakuri, sannan Hameed yasake kamal.
Yace "masa kamal from today u are not my friend bani bakai kuma idan kana tunani zan rabu da Muhabbat toh wallahi kayi kuskuri Babba don Muhabbat belongs to me alone tsya ma ka gani. "Hameed ya funciko Muhabbat jikinsa ya had'a bakinsa da nata yafara tsotsa , Muhabbat ta fasa k'ara sai kawai ta sume jikin Hameed yanda Hameed yaga Muhabbat ta sume jikinsa hankalinshi ya tashi sosai sulalewa kasa yayi yana jijigata ,ina, ai Muhabbat ko numfashi batayi kamal yataho da sauri zai kai hannunsa wajen Muhabbat Hameed ya bangajeshi

Makaranta a kara hakuri insha Allah yanxu zaku dinga jina....

®EXTREME HAUSA WRITER'NA

NA MRS UMAR

No comments:

Post a Comment