[5/3,7:15.PM] MY FATIMA
MATAR MUTUM . 96_100
NA
MRS UMAR
Kamal yana kai hannunsa wajen Muhabbat, Hameed yakai mai wane wawa bangaza. yace "kamal don't to u ever touch my wife in ur life again." Hameed da yaga Muhabbat bata da alama farfadowa haka ya d'auki Muhabbat cak tamkar jaririya da sauri yabud'e k'ofar d'akin yana sauri ya nufi motarshi,Kamal ya biyoshi a baya Hameed ya bud'e mota yasata a baya sannan ya bud'e shima ya shga yasa key, kamal da sauri yazo zai bud'e yashga,Hameed yadaka mai wata tsawa.yace "kamal na gaya maka kada kasake shga rayuta daga yau bani bakai ,hummm, toh bari kaji wani Abu wallahi kamal yanzu saboda kai zan bar garin port Harcourt nadawo Kano da aiki because banaso wata hallaka ta k'ara had'amu don wallahi kamal, ban tab'a jin natsaneka a rayuwa ba sai yau, so don haka duk wata hallaka tamu nayanke ta daga yau.
" Hameed bai tsya yaji amsar Kamal ba kawai yaba motarsa wuta,humm ai kamal kasa magana yayi sai kawai yanufi motarshi ya zauna yana mai tunani,amma bansan tunanin me yake bah.
"Hameed dugu yake har bai San inda yake sa motarsa bah,kai tsaye ya nufi asibitin ALLAH BAMU LAFIYA, yana isa asibitin yayi parking din motarsa da sauri yafito ya bud'e ya dauki Muhabbat yana shga 0.P.D.aka amshi Muhabbat ba'a b'ata lokaci bah aka shga da ita d'akin da aka basu gado sannan Dr yashga, Allah sarki Hameed duk yadamu fad'i yake." Ya Allah kaba Muhabbat lafiya."yana cikin suntiri a harabar asibitin sai ga Dr ya fito,ahankali Dr ya dafa Hameed ta baya da sauri Hameed ya juya yaga Dr. Dr yace "Hameed kabiyoni office zamuyi magana." Dr yayi gaba Hameed ya biyoshi suka shiga office din Dr suka zauna,Dr ya dube Hameed sannan, yace "am sorry Hameed. " Dr nacewa am sorry sai da k'irjin Hameed ya buga saboda shi anasa tunani ko Muhabbat ta mutu,Dr yaci gaba da cewa. "Hameed garin yaya haka ta faru ka manta na gaya maka ,yarinyar nan na dauki da hauwan jini, nace maka yarinyar nan nason abata kullawa sosai, but u didn't listen to me gashi yanzu jinita yayi high da yauwa .Gaskiya yarinyar nan nason kullawa sosai Hameed." Karshen maganar Dr ya buga hannunsa a table din office din,ahankali Hameed ya dago kanshi ya kalle Dr idanuwanshi duk sun cika da kwalla,yace "Dr wallahi bansan haka zata farubah, please kayi wani Abu akai don Muhabbat ta samu lafiya wallahi ko nawa zan kashe wallahi zan kashe don tasamu lafiya..
"Dr yayi ajiyar zuciya, yadanyi shru na d'an wani lokaci sannan yace, " OK no problem yanzu ba wata matsala nasan zuwa nan da dare ta far'ka because nayi mata allurar barci saboda ta samu ta huta, but yanzu ba wata matsala sai dai ba zamu sallameta bah ,sai ta kwana biyu sannan.
"Sannan Hameed yasake fuskarshi , yace " thank u Dr yanxu Kenn sai ankawo Warda zata zauna da ita kenn? "Dr yace " eh."Hameed yace "toh shkenn bari naje nakawu warda zata zauna da ita..
" Hameed yafito daga wajen Dr yanufi motashi yabud'e ya zauna yana cikin yana tunani, toh wazaizo ya kulla da Muhabbat bayasan yaje gidansu, Innah tayi masa rashin mutumci,wata zuciyar tace" ai dole kaje gidansu ka fad'a masu bata da lafiya, toh idan bakaje bah, inhar ta kwana biyu a waje ai akwai matsala. "Hameed yace, " Gaskiya ne fa dole naje gidansu Muhabbat na fad'a koda kuwa Innah zata kashe ni. "Hameed ya tada motashi ya nufi gidansu Muhabbat, yanxu yayi sa'a Abbanta na gida sai ya gaya masa Muhabbat ba lafiya tana asibitin,Abba yace" garin yaya? Hameed yace "Abba tana cikin tafiya kawai sai ta fad'i Allah yasa ina kusa nakaita asibitin."ai kam sai ga Innah tafito, tace"yanzu Muhabbat d'ina ke asibiti, dama yau naga alama kamar bata da lafiya amma ta matsa sai ta dauki talla." Hameed sakin baki yayi yana kallon Innah cikin mamaki yana tunani yaushe Innah ta sauya haka, Innah ta katse masa tunaninshi, tace toh malam kabishi kaga asibitin da take ni kuma yanzu zanzo kafin nakimtsa...
"Hameed da Abba suka nufi asibitin, ai kam suna fita Innah ta kwashe da dariya tace "ya Allah yasa kar ya dawo da Muhabbat gidan nan sai da gawarta!!!!!!!!!!!!!!!!
®EXTREMR HAUSA WRITERS
NA MRS UMAR
are everyone looking for ways online to get help solving their pregnancy and infertility problems when most of every native American is talking online about the help of Dr Mandaker Alamun. I checked him out when my husband who could not get me pregnant for over 9 years of marriage as a result of low sperm count became fertile and now, I am 5 months pregnant and it is this man known as Dr Mandaker who helped my husband solve his problem. My name is Alecia from ca USA. I would advise anyone and everyone who needs the help of any spell caster in love marriage,finance, job promotion,lottery spell,poker spell,golf spell,Law & Court case Spells,money spell,weigh loss spell,diabetic spell,hypertensive spell,high cholesterol spell,Trouble in marriage,Barrenness(need spiritual marriage separation),good Luck, Money Spells,it's all he does or looking for breakthrough in your political career to meet this Dr Mandaker the link to his website copy this link (witch-doctor.page4.me)His email contact witchhealing@outlook.com for He is a Reliable and trustworthy. I and my husband have gone to different hospitals having the thinking that I was at fault for not getting pregnant. But at the Federal hospital, they examined him too and his sperm count was low and unable to get a woman pregnant as a result of male infertility. It was then I sort out,thanks to Dr Mandaker.
ReplyDelete