Tuesday, 12 July 2016

MATAR MUTUM 106_110

[5/7,6:00.PM]BY FATIMA

MATAR MUTUM


106_110
NA
MRS UMAR


Muhabbat ta k'ara shigewa jikin Hameed tana mai da numfashi sama_sama tamkar warda tayi gudu,Hameed ya dauki hannunshi yana Shafa bayanta yace."is OK please stop crying am here. "Ahankali ya dago fuskarta ya tallabo kumatunta yana kallonta cikin ido, ahankali Muhabbat ta lumshi idanuwanta saboda bazata iya had'a idonta dana Hameed bah,ciki'n murya can kasa Hameed ke magana."please open ur eye ki bud'e idonki yau inaso naga cikin idonki Muhabbat.

" Yana cikin kallonta sai kawai yaji wani abu ya sokeshi a gabansa,da sauri ya saki Muhabbat, yayi SALLATI saboda yanda yaji abin ba komai bani illa sha'awar Muhabbat da taziyarcishi saboda yasan idan har yaci gaba da kallonta toh maybe shed'an zai iya shiga tskanunsu, sai kawai ya koma kan kujera ya zauna, yad'ago kanshi ya dubeta yace. "Muhabbat yanzu abinda nake so dake ki kwanta anan zan turo maki nurse yanzu ta dinga kulla daki saboda naje na gayama su Innah but sunzu amma tace bazata kwana ba sai gobe zata dawo.

" humm ai sai yanzu Muhabbat tatuna da zanci Innah da sauri Muhabbat ta buga k'irjinta tace, "nashiga uku da tazo me kace mata? " Hameed ya kalleta yayi murmushi, sannan yace "don't worry ban gaya masu abinda ya faru bah ki kwanta kiyi barce ba matsala, because Muhabbat kinsan ba yarda za'ayi na kwana a nan kinsan shad'in saboda har yanzu niba mijinki bane but insha Allah gobe da safe zan dawo kinji koh? " Muhabbat ta share hawayenta tace "toh yaya nagode. "OK my sweet sister . " yana gama maganar dai_dai lokacin da yake shafa fuskarta, sannan ya juya yafita abinshi,yana fita yayi ma nurse magana ta kulla da ita kuma ta tabbatar taci abinci, sannan ya fito ya d'auki motarshi, ya nufa gida direct yana zuwa ya samu su mom da dady zaune a falo suna kallon India ZEE WORLD, Hameed ya.k'araso wajansu ya zauna kan kujera sannan ya gaidasu cikin girmamawa, dukkansu suka amsa cikin fara'a , sannan dady ya dube Hameed yace, "Lafiya yau baka dawo gida cikin lokaci bah? " humm Wallahi dad, naje ziyaran wani abokina ne. "ok toh ai haka nada kyau yauwa yanzu abinda nakeso dakai kaje ka samu mahaifin yarinyar nan ka gaya masa gobe insha Allah za'a kawu kudin niman aure,saboda naje na samu mahaifin Kamal munyi magana gobe zamuji mukai.

"Toh dady nagode Allah yakaimu gobe lafiya amin.

"Hameed tashi yayi ya nufa d'akinshi yana zuwa toilet yanufa sai da yayi wanka kafin yayi alwala yafito yayi sallah sannan ya, zauna kan sallaya , yana addu'a Allah ya kareshi daga sharen Innah,bayan ya gama kan gadonshi ya nufa, ya kwanta ya numshi idonshi kamar mai barce kuma ba barce yake bah, da ya numshe idonshi sai ya d'inga ganin Muhabbat yana tunu irin kallon d'a yake mata dazo, ahankali ya bude idonshi yayi murmushi yace, " na yarda yanzu inason Muhabbat sosai Gaskiya inason ke Muhabbat.
"Sai ya sake numshi idonshi yana nan yana tunani har barce yayi gaba dashi.....


***********

Washe gari
Hameed tunda asuba da ya dawo daga sallah,bah inda ya wuce sai asibiti don ganin ya jikin Muhabbat yake, ai kam yana zuwa ya tura k'ofar d'akin dai_dai lokacin da tafito daga toilet daga ita sai daurin gaba, Hameed suna had'a ido yayi sauri yarufe idonshi yace, " ya salam AMINCIN ALLAH YA TABBATA GA WANDA YA K'IRA WANNAN KYAKKYAWAR HALINTA NAN. "Sai kawai ya juya sai da ya bude k'ofar sannan yace, " idan kin gama abinda kike ina waje ki k'irani.
"Muhabbat batayi magana bah, sai dai" kawai ta gargaza kai tayi murmushi....


*****
Wai kai kamal maike da munka, Kake had'a kaya haka ina zaka? "Hummm mom kenn Wallahi zan koma port Harcourt ne yanzu. " ban gane zaka koma port yanzu bah toh ina Hameed din? "Eh Wallahi mom dama yanzu aka kira ne wai ana son nadawo yau d'in nan,shi kuma Hameed maybe sai ranar Monday zai koma, saboda na k'arashi na gaya masa. " kai Kamal bana son karya na sanka da k'arya bari na kira Hameed din naji. "Kai mom ai ba sai kin k'ira Hameed bah!!!!!!!!


®EXTREME HAUSA WRITER'S

NA MRS UMAR

No comments:

Post a Comment