[6/2,11:30.PM]BY FATIMA
MATAR MUTUM
186_190
NA
MRS UMAR
Fadima da Abba kuwa ai ba'a cewa komai dan kuwa yanzu suka San, rayuwar aure, gashi yanzu yana kasuwanci sosai ba inda baya zuwa, Innah mairo kuwa hauka sai abinda yayi gaba, yau Muhabbat ta kawo mata ziyara, fadima tana ta bata shawara yanda zata, zauna da mijinta lafiya, dama yanzu Muhabbat anwaye sosai, har turanci tanaji yanzu,
BAYAN SHAKARA HUDU
**************************
Rayuwa tayi dadi duniya tana juya masu zaman da akai yanzu, Muhabbat da Minal Allah ya basu yayansu, Muhabbat namiji Minal kuma mace, gashi yanzu suna d'auke da wani cikin.
Yanzu su Hameed sun baro garin port da aiki, yanzu suna kusa da matayensu watau Katsina.....
Hameed ne naga zaune shida Muhabbat, tana kwanci saman kafarsa shikuma yana shafa gashin kanta, Muhabbat tace my sweetheart today am very happy. "Why? My wife. " because yanzu kaza ma uban yayana ina alfahari da kai mijina. "Minal ce da kamal suka shigo, minal ta amsa, tace " nima INA ALFAHARI DAKAI MIJINA. "Sannan sukayi sallama suka sugo, muhabbat tayi murmushi tatashi daga jikin Hameed tace " sanunku da zuwa! Takwara zo mana. " da gudu ta fad'a jikin Muhabbat, Hameed yace "a'a Muhabbat karki karya man mata. " minal tace "a'a yau Ina mijina ban ganshi yana wasa bah. " wallahi yana sama yana bacci. "Nan fa suka sha fira sai dare suka tafi gida..
Bayan sun tafi Hameed ya d'auki Muhabbat cak sai kan gado nan ya fara shafata cikin murya kasa kasa yace I LUV U MY WIFE jinayi tace masa " I LUV TOO nan fa ya had'a bakinsa da nata , aka fad'a duniyar masoya,
Ai Nima barin gidan nayi saboda soyayyar Muhabbat da Hameed abin sha'awace..
ALHAMDULILLAHI
Toh makaranta littafin MATAR MUTUM anan nakawo k'arshan wannan littafin, mai suna MATAR MUTUM kabarinsa, indan nayi kuskure a cikinsa ubangiji Allah kagafartamani, idan kuma na fad'a dai dai toh Allah kabani lada!!!
Thank u very much to all my "FANS" I Luv all
JINJINA ga yan group dina Facebook & WhatsApp MRS UMAR HAUSA NOVELS ina alfahari daku..
Gaisuwa ga kawayena abun alfaharina
Munay
Xarah b ~b
Hajar
Rash kardam
Meesha Luv
Teema luff
Kurratul ayn
Rabiatu SK mash
Nana diso
Amrah
S.A.Azeez
Zahra
Autar Hajiya
Siylish bch
Baby Amrah
Nafee anka
Chuchu gaye
Maman abideen
Sadeey s adam
Da duk wanda ban samu na kira sunansu bah, wallahi kuna raina
Gaisuwarku ta da banci aminan arziki
KAUSAR LUV
FIDDAUSI SODANGI
BEEBAH LUV
HAUWA M JABO
JAMILA MUHD ALI
hummm ai ke taki ta dabance AYSHAT MUHAMMAD watau MAMAN SHAKUR thank u i will never ever forget you in my life,
Ina kike sweet na! HAUWA SHEHU ALIYU watau JIDDAH ALIYU a gaskiya ke kawace ta gaskiya ina alfahari dake a koda yaushe
Yan uwana masoyana Khadija Umar Aisha Ibrahim maman lukman maman ummi maman jine saratu Ali bukar
Sai kuma kun jini a sabon littafin na mai suna KISHIYA BARIKI zaizo maku bayan sallah insha Allahu!!!
Masoyana dan Karin bayani
08021084887
NA MRS UMAR
No comments:
Post a Comment