Wednesday, 13 July 2016

MATAR MUTUM 181_185

[6/2,11:00.AM]BY FATIMA

MATAR MUTUM

.
181_185

NA
MRS UMAR

Muhabbat ta fara zuwa school dinsu Minal, a gaskiya bah laifi Muhabbat nada kwakwalwa sosai duk abinda akayi masu tana dauka da sauri, gashi yanzu ta iya abubuwa da dama mom ta nuna masu hata girki, dasu kunna gas duk ta iya, gashi suna ta zuwa gidan Hajiya binta wajen gyaran jiki...

BAYAN SATI DAYA

yau ne ranar da za'a gama masu gyaran jikin, a gaskiya Hajiya binta tayi k'okari sosai, because idan ka gansu kai kanka kasan sun wanku, jikinsu har wani shine yake dan kyau, can kasa kuwa ba'a cewa komai sai ranar sa suka shiga za suyi bayani,hakan yasa Hameed da kamal duk suka tada hankalinsu wajen dole a basu matansu amma mom tace "ba inda zasu sai ta gama masu abinda take masu. " Hakan yasa suka d'aure suka hakura ba dan rai yaso bah.

Hameed ne da kamal zaune a dakinshi suna fira, Hameed yace "abokina kasan wani Abu kuwa? " a'a bansanibah. "Hummm tsaya kaga, yau zan kawa karshen, wannan Games din mom. " Toh me zakayi? "Hummm sa ido kayi kallo. " Hameed wayarsa ya dauka ya danna number Minal, ai kam tana kusa da wayar ta d'aga yace "yauwa Minal kuna tare da Muhabbat kuwa? " eh yaya gata nan. "Yauwa Dan Allah ki turo man ita yanzu nan akwai abinda zan bata, ta kawo maku. " toh Yaya gata nan zuwa amma na biyota? "A'a ita d'aya nace. " Hameed ya kashe wayarshi yace "yauwa abokina yanzu ka tashi kafita ka boye wajen tana fitowa kaima kashiga dakin Minal ni kuma nan zan gama aiki. " haba Hameed ba kunya. "Au toh idan bazakayi bah tashi kaje chan waje. " haba dai malam ai ni nafika buk'ata ma. "Nan sukayi dariya, kamal ya fita, Muhabbat ta dauko hijabinta har kasa ta fito ta nufa dakin Hameed, ai kam tana fita kamal shikuma yashiga dakin Minal, ido ta zaro, saboda batayi tunani zai iya zuwa bah, karasowa yayi wajanta yace " a'a my sweetheart what happen, naga daga na shigo kin zaro ido. "Minal tace" no problem. "Yace " are u sure? "Kai ta daga masa alamar eh, kan gado ya zauna yana bin jikinta da kallo, ita kuma Muhabbat tana shiga dama Hameed na jikin k'ofa bata sanibah, kawai ya maida k'ofar yarufe, nan fa jikinta ya fara rawa, karasowa yayi ya dauketa cak.....
Ashe duk bidirin nan mom na zaune kan kujera ita da dady suna kallonsu, mom tace " Alhaji kana kallon wani Sabon iskanci a gidan nan. "Humm na gani, toh laifinwa? kiba yara matansu sutafi gida! amma kince a'a, ai gwara sununa maki suma yaran zamani ne su. " Hmmm gaskiya naga yara zamani toh ai kam yanzu nan zasu kwashe matansu sutafi gidan. "A'a haba ai kibarsu sukara kwana biyu. " wani kwana biyu? Alhaji ina, ai bari kaga. "Mom wayarta da dauka ta danna number Hameed, yana cikin shafa Muhabbat yaji karar wayarsa, ya dauka mom tace " maza kufito falo ina nemanku, kudukka yanzu yanzu nan. "Hameed yaji haushe sosai ya tashi d'aga kan Muhabbat, hijabi yasa mata ya kama hannunta sannan ya kira kamal suka sauko kasa,
Bayan sun sauko, mom ta fara magana tace " toh marrar kunya, maza kudauki matayenku kutafi gida lada ta isa haka. "Dady yace " a'a saratu! Kibarsu sukara kwana biyu mana. "A'a wallahi yanzu, yanzu, nan zasu tafi basai anjima bah, Hameed yace " toh mom yanzu zamu tafi. "Eh ai nasani marrar kunya banza. " Hameed yayi dariya suka tashi, sai da suka had'a kayansu gaba d'aya kafin suka fito, mom tace "toh dukkanku kureke matanku kada nasake gani kafarku gidana. " basuyi magana bah, saboda sun samu abinda sukeso, motocinsu suka shiga sai gidan...

Bayan sun koma gidansu dama dare yayi sosai,
Hameed suna shiga, toilet ya nufa direct yayi wanka, saida yafito sannan yaba Muhabbat kayan bacci, yace taje tasaka, yau ma kamar ranar taji kunya! Amma tafito, tana fitowa Hameed ya taho wajanta ya kamata, cak ya dauketa sai kan gado, hannunta tasa rufe fuskarta, Hameed yasa hannunsa yacire hannunta daga fuskarta, yana bin fuskarta da kallo kota Ina, can kuma ya fara shafata, cikin murya kuka tace "dan Allah Yaya kayi hakuri. " sai kawai ta fashe da kuka, Hameed harshinsa yasa yana lashe hawayen, chan yakai hannunsa bisa dukiyar Fulani ya fara matsasu yana wani lumshe ido kamar mai jin bacci, bakinshi ya had'a da nata ya fara kiss dinta, Muhabbat da taga da gaske yake sai ta fasa kuka mai k'arfi, ahankali Hameed cikin murya kasa kasa dako idonsa baya iya budewa, yace "please accept me As ur husband, koh kinaso na neme wata mace a waje? " Muhabbat ta girgiza kai, yace "kin amince yanzu nazama mijinki na gaskiya. " kai ta d'aga alamar eh, nan fah Hameed yashiga kiss dinta kota ina, ya k'ara kankamita, nan fah yashiga shafata kota ina, sai da yayi mata wasani mai rai da lafiya kafin yayi addu'a ya jefa bananarsa, ai jiyayi bai san duniyar da yake bah dan dadi, itakuwa kuka take har tagaji ta hakura..

Toh haka Minal da kamal ma sunata fafatawa, amma baiyi wahalar shayo kanta bah.

Wannan rana dukkansu sunsha wahala ba yar kadan bah, basu kyalisubah sai asuba, dan Hajiya binta tayi gyara mai kyau,Hameed yayi ma Allah godiya da yasamu matansa, a sabuwa kamar laida, shaya fara budata, kamal kuwa ai ba'a cewa komai dan kuwa sai da YAYI NADAMA abinda ya ai kata a baya saboda yanzu yasan dad'in mace...

Rayuwa tayi masu dadi soyayya suke nunawa junansu ba gidan Hameed bah, ba gidan kamal bah, gaskiya dukkansu babu laifi wajen kulla da miji, gashi a haka suna ta zuwa school dinsu,,

BAYAN WATA DAYA

su Hameed har sun koma garin Port Harcourt watau wajen aikinsu, amma akoda yaushe suna kewar matansu, Hameed yanzu ne ya tabbata kamal yanatsu dan kuwa baya kulla mata....


®EXTREME HAUSA WRITER'S

NA MRS UMAR

No comments:

Post a Comment